-
VACANCY ANNOUNCEMENT

Organization: Health Wise LtdPosition: Business Development ManagerLocation: Kano , Nigeria.Employment Type: Full-TimeHealth Wise Organisation, a health-focused institution committed to Diagnostic, quality service delivery, and sustainable healthcare solutions, hereby invites qualified and motivated candidates to apply for the position of Business Development Manager.Job SummaryThe Business Development Manager will be responsible for identifying growth opportunities, building strategic…
-
ANGA WATAN RAMADAN 2024 |LOKUTANMU NA SAHUR DA NA SHAN RUWA A RAMADAN 2024

ANGA JINJIRIN WATAN RAMADAN A KASAR SAUDIA YAU 10 /03/2024 Gobe 11/03/2024 yayi daidai ga daya gawatan ramadan ALLAH kabawa nigeriya da kasashen musulmi da musulman dunya natsuwa da saukin rayuwa da tsaro a wannan watan kasa hakan yadaure har abada Premiere Hausa Magazine RAMADAN KAREEM 2024
-
MUJALLAR KATSINAWAN DIKKO BIYAR 5 NA MUSSAMMAN
BIYAR 5 NA MUSSAMMAN COMMING SOON
-
GREEN GARDEN COLLEGE OF HEALTH SCIENCE AND TECHNOLOGY ON GOING ADMISSION NEW STUDENT 2023/2024

GREEN GARDEN COLLEGE OF HEALTH SCIENCE AND TECHNOLOGY . 2023/2024 ACADEMIC SESSION ADMISSION FORM ON SALES Sponsored by Lhro,Shafiu hamisu dauran Director school of health science information management. ©️®️SUIN32349326
-
🏆📰 PREMIERE HAUSA MAGAZINELABARAN WASANNI — 03/09/2026(DOMINKU • DOMINMU • DOMIN AL’UMMA)

Ga wasu daga cikin manyan labaran wasanni na yau, Alhamis 3 ga Satumba 2026, musamman daga Najeriya da Afirka:🇳🇬 ⚽ 1. NFF: An fara neman hanyar gyara kwallon kafa ta NajeriyaWata tawaga daga National Sports Commission (NSC) da masu ruwa da tsaki a kwallon kafar Najeriya ta gana da shugaban FIFA, Gianni Infantino, a Zurich…
-
Foundation of medical laboratory science theory and practice
TABLE OF CONTENTSMedical Laboratory Technician (MLT) Base Curriculum Textbook(International Standard Format)PrefaceForewordAcknowledgementsAbout the AuthorList of AbbreviationsGlossary of TermsSECTION I: INTRODUCTION TO MEDICAL LABORATORY SCIENCEChapter 1: Introduction to Medical Laboratory TechnologyHistory and EvolutionScope of PracticeRoles and Responsibilities of Medical Laboratory TechniciansEthics and Professional ConductRegulatory Bodies and Professional OrganizationsChapter 2: Laboratory Safety and Quality AssuranceBiosafety and BiosecurityUniversal PrecautionsPersonal…
-
Iran confirms Supreme Leader Ali Khamenei dead after US-Israeli attacks

Iran confirms Supreme Leader Ali Khamenei dead after US-Israeli attacks Iranian state TV confirms reports that Khamenei was killed in Israeli and US strikes and declares a 40-day mourning period. Published On 28 Feb 202628 Feb 2026 Click here to share on social media Share Iranian state media have confirmed that Supreme Leader Ayatollah Ali…
-
Declaration of interest

*Declaration of interest Dear my respective elders and my professional colleagues Amincin Allah yatabbata agareku tare da ahalinku gabadaya I MLS. MUHAMMAD F. ALIYU from Kano state Primary Health Care (PHC) wishes to declare my interest to contest for the position of Treasurer in our novel professional association AMLSN KANO BRANCH, 2025. Manifestation Budgeting: I…
-
SWITZERLAND 🇨🇭 MEDICAL NETWORK SPONSORSHIP

Are you medical Researcher This is your chance to win millions of dollars from Switzerland 🇨🇭 medical network Apply here https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLScBW0JEFzHzQ4bTSFbpJ2NNMvGGfYMivWtatM1xT6ipRxZv2A/formResponse Project Sponsorship StatementThis project is proudly sponsored by our esteemed partners in Switzerland, supporting the advancement of medical education and healthcare delivery. The sponsorship focuses on funding MBBS and Physiotherapy programs to train highly…
-
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Karɓi Sabon Babban Asibitin Ƙaramar Hukumar Charanchi

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Karɓi Sabon Babban Asibitin Ƙaramar Hukumar Charanchi.. A ƙoƙarin ta na ganin ta inganta kula da kiwon lafiya gwamnatin jihar Katsina ta ɗaga darajar Asibitin kula da lafiya matakin farko zuwa Babbar Asibiti a ƙaramar hukumar Charanchi. Babban Sakataren ma’aikatar lafiya na jihar Katsina Dr. A.T Hamza shine ya bayyana hakan…
-
Fargaba Bayan Kwashen Sojoji Daga Tashar Bawa a Karamar Hukumar Sabuwa

Fargaba Bayan Kwashen Sojoji Daga Tashar Bawa a Karamar Hukumar Sabuwa 11/08/2025 Rahotanni daga Karamar Hukumar Sabuwa, Jihar Katsina, sun tabbatar da cewa an kwashe jami’an tsaro daga Tashar Bawa, lamarin da ya haifar da firgici tare da sa wasu mazauna yankin fara barin gidajensu domin neman mafaka. Tashar Bawa, wadda ke iyaka da Jihar…
-
SCIENTIST ABDULLAHI ASHIRU
What are you good at? Follow me on TikTok Press https://www.tiktok.com/@dr.scientist10?_t=ZM-8wfZZJdUmOM&_r=1 You TUBE https://youtube.com/@scientistbravovlog9ja?si=XYQLeOJ6aVXjytjC
-
Legacy of scientist Abdullahi Ashiru Funtua
What is the legacy you want to leave behind? Justice ⚖ and Honesty
-
HAMDIYYA TAYI BATAN DABO

Missing Person Alert. Tun jiya da karfe 10 na safe ba a ga Hamdiyya ba. Ta fita siyan kayan abinci a cikin garin Sokoto har yanzu ba duriyar ta. Mun sanar da ‘yan sandan Sokoto tun tuni. Hamdiyya has been missing since 10:00 AM yesterday. She went out to buy food stuff in Sokoto and…
-
Bello Turji’s Ally Eliminated in Sokoto Airstrike

Bello Turji’s Ally Eliminated in Sokoto Airstrike In a significant blow to notorious terrorist leader Bello Turji, his key ally Alhaji Shaudo Alku has been confirmed killed in an airstrike. The Air Component of Operation Fasan Yama conducted the strike on May 18, 2025 targeting terrorists near Tunfa Primary School in Isa LGA, Sokoto State.…
-
Makarantar Fatima Shariff School Of Media And Journalism Ta Fara Daukar Dalibai Karo Na 14

Makarantar horar da ’yan jarida ta Fatima Shariff School of Media and Journalism ta bude rajistar sabbin dalibai karo na 14, tare da gayyatar matasa da ke da sha’awar aikin jarida musamman a fannin rediyo. Makarantar da ke unguwar Dorayi Chiranchi a Jihar Kano, kusa da Rufaidah Drinks, na daya daga cikin makarantu da suka…
-
ZANGA ZANGAR LUMANA DAGA GARIN ABUJA

Yadda masu zanga-zangar suka fito kan tituna a Maraba Abuja. Hoto: Ikechukwu Ibe Credit to Aminiya as a source
-
An gudanar da zanga zangar lumana ta gama gari mai cike da tarihi a garin Funtua.

BABBAN LABARI An gudanar da zanga zangar lumana ta gama gari mai cike da tarihi a garin Funtua. Dubban mutane mata da maza yara da manya dauke da kwalaye masu dauke da sakonni ne suka cika manyan titunan garin musamman bakin shataletalen dake tsakiyar garin Funtua. Wani abun da yaja hankali shine yadda jami’an tsaro…
-
DANGARI PODCAST

Shirine wanda Abdullahi fkd yake jagoranta. Shirin dangari shirine da yake zakulowa tare da bankado siyasarmu ayau cikin mutunta juna













