Category: SERVICE
-

WASIKA ZUWA GA GWAMNA ABBA KABIR YUSUF
💥WASIKA ZUWA GA GWAMNA ABBA KABIR YUSUF💥 Bayan Gaisuwa Da Fatan Alkairi Ga Mai Girma Gwamna. Ina Fatan Allah Yayi Jagora. Bayan Haka, Na Rubuto Maka Wannan Wasika Ne Domin Na Bada Wata Shawara A Matsayi na Na Dan Jihar Kano Kuma Dan Kasar Nigeria. Mai Girma Excellency, Inaso Nayi Magana Ne Akan Wani Yaro…