Category: YNS
-

KO KUNSAN FEEZY
Abdulhafiz Abdullahi wanda akafi sani da Feezy mawakine Dan Nigeria mazaunin garin kaduna kuma producer dayafara yin CGI video. Video nafarko a Arewacin Nigeria CGI wato computer generated imagery . Anfara yin CGI a shekara ta 1977 wa wani film mai suna westworld. Wannan babbar daukakace da kuma fasaha ga mutanen Arewa wanda hakan zaisa…